Wani rahoton Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargaɗin cewa duniya na cikin barazanar fuskantar ƙarancin ruwan sha saboda amfani da buƙatar ruwa sosai da ake da ita ga kuma matsalar sauyin yanayi.
Yayin da ake ci gaba da gudanar da taron Majalisar Dinkin Duniya kan sauyin yanayi a ƙasar Brazil, ƙarairayi game da sauyin yanayin na ci gaba da karakaina a shafukan sada zumunta, inda miliyoyin masu ...