Al'ummar Ghana, musamman mata na murna kasancewar tsohuwar ministar ilimin ƙasar, Naana Jane Opoku Agyemang za ta kafa tarihin zama mataimakiyar shugaban ƙasa ta farko, bayan zaɓen da aka kammala a ...